<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>41</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 Can wurin Ubangiji
 Mu taru can, mu taru can
 Can wurin Ubangiji
 Mu duka, mu taru can.
 Idan ka kai kamin in zo,
 Duba hanyata, ina zuwa kuwa
 Can wurin Ubangiji
 Mu duka, mu taru can.</lyrics>
<title>Can Wurin Ubangiji Y41</title>
</song>